Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Farashin Kayan Abinci Ya Tashi, Kashi na Uku, Satumba 08, 2020.


Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun ji tabakin masu saya da sayar da kayan abinci a jihar Sokoto kan dalilan da yasa kayan abinci suka yi tsada.

A cikin shirin namu na wannan makon, za mu ji tabakin Kwamishinan Noma da Albarkatun kasa na jihar Sokoto, Muhammadu Arzika Tureta, inda ya yi karin bayani dangane da korafe korafe da manoman jihar suka yi kan matsalolin da suke damun su. Muhammadu Nasir gare ka.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Farashin Kayan Abinci Ya Tashi, 6'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:36 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG