Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira da Abubakar Musa Machika Kan Taron Kare Ruwan Karkashin Kasa Daga Gurbata, Kashin Na Daya - Agusta 31, 2021


Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, mun tattaunawa da wani masani ma’ada nan ‘karkashin kasa kuma mai haka rijiyoyin burtsatsai, kan wani taro da ya halartar a birnin New York na nan kasar Amurka, kan yadda za’a kare ruwan karkashin kasa daga gurbata, wanda ya ke janyo cututtuka da dama.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira da Abubakar Musa Machika Kan Taron Yadda Za'a Kare Ruwan Karkashin Kasa Daga Gurbata
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:50 0:00


XS
SM
MD
LG