Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ibrahim Musa Kan Sabbin Iraruwa Masu Saurin Yi Da Hukumarsu Ta Fitar A Bana, Kashi Na Daya, Yuni 28, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, mun tattauna da Ibrahim Musa, jami'i a majalisar tantance ingantaccan iri ta kasa a Najeriya kan sabbin iraruwa da suka fitar masu saurin yi a bana.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ibrahim Musa Kan Sabbin Iraruwa Masu Saurin Yi Da Hukumarsu Ta Fitar PT1
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:15 0:00

XS
SM
MD
LG