Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Malam Ado Sani Kan Ambaliyar Ruwan Sama Da Matakan Da Manoma Za Su Dauka, Kashi Na Daya, Yuli 26, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da Malam Ado Sani, kwararre a harkar ruwa da noma, kan abin da ke haddasa ambaliyar ruwan sama da matakan da manoma ya kamata su dauka.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Malam Ado Sani Kan Ambaliyar Ruwan Sama da Matakan Da Manoma Za Su Dauka PT1
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:55 0:00

XS
SM
MD
LG