Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya, Kashi na Biyu, Oktoba 20, 2020


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, muna tataunawa ne da Muhammad Sani Kanya, akan irin matsalolin da manoma suke fuskanta a Najeriya.

A cikin shirinmu na wannan makon, wakiliyarmu Hauwa Umar ta tambaye shi ta yaya yake gani za’a wayar da kan manoman da suke karkara?

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:49 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG