Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya, Kashi na Daya, Oktoba 13, 2020


Mohammed Baballe

Yayin da Najeriya ta cika shakara 60 da samun ‘yan ci kai daga turawan mulkin mallaka na Ingila a farkon wannan watan na Oktoba, wakiliyarmu Hauwa Umar ta tattauna mana da wani manomi da ya shafe sama da shekara 30 yana wannan sana’a, inda ya bayyana irin nasarori da kuma kalubalen da manoma ke fuskanta a Najeriya. Ga dai yadda hirar ta su ta kasance.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:58 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG