Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya, Kashi na Uku, Oktoba 27, 2020


Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, muna tataunawa ne da Muhammad Sani Kanya, akan irin matsalolin da manoma suke fuskanta a Najeriya.

A cikin shirinmu na wannan makon, zamu daura ne a inda muka tsaya, wanda bakon namu ya cigaba da zayyano irin matsalolin da manoma ke fama da su a ‘yan shekarun nan.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya - 6'50
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:59 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG