Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kwamitin Kula Da Harkokin Noma Na Majalisar Wakilan Najeriya, Kashi Na Daya, Fabrairu 20, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya tattauna da shugaban kwamitin kula da harkokin noma na Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Bello Ka'oje, kan yadda za'a ingata harkokin noma da samarwa al'umma abinci. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa za ku ji irin yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kwmaitin Kula Da Harkokin Noma Na Majalisar Wakilan Najeriya Kan Samarwa Da Al'umma Abinci.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:25 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG