Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Zeinabou Hamani Kan Shawarwarin Da Jamhiruyar Nijar Zata Gabatar A Taron MDD, Kashi Na Daya - Yuli 13, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, ya tattauna da Zeinabou Hamani ta kungiyar Agri for peace kan shawarwarin da Jamhiruyar Nijar zata gabatar a taron Majalisar Dinkin Duniya.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Zeinabou Hamani Kan Shawarwarin Da Jamhiruyar Nijar Zata Gabatar A Taron MDD
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:44 0:00


XS
SM
MD
LG