Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar HYPADEC Zata Tallafawa Jihohi 10 Da Ke Samar Da Wutar Lantarki Da Kayan Aikin Noma - Afrilu 09, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba taron da Hukumar da ke kula da yankunan da ke samar da wutar lantarki a Najeriya (HYPADEC), tayi da wasu jihohi 10, kan yadda za'a inganta samar da abinci.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar HYPADEC Zata Tallafawa Jihohi 10 Da Ke Samar Da Wutar Lantarki Da Kayan Aiki Don Samar Da Abinci.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:27 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG