Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Illolin Takin Zamani Da Magungunan Kwari Da Manoma Ke Fuskanta a Nijar - Kashi Na Uku- Maris 21, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin wannan makon zai kawo muku kashi na uku kuma na karshe na tattauna da Shugaban Ma’aikatar da ke Kula da Noma a jihar Agadas da ke Jamhuriyyar Nijar, Mahaman Ma'azu Umaru Sanda, kan irin illolin da takin zamani da magungunan kwari ke yi.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Illolin Takin Zamani Da Magungunan Kwari Da Manoma Ke Fuskanta a Nijar PT3.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:10 0:00

XS
SM
MD
LG