Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kaddamar Da Shirin Samar Da Wadatattun Iraruwa A Yankunan Karkarar Jamhuriyar Nijar, Kashi Na Biyu, Afrilu 19, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu kawo muku ci gaban tattaunawa da shugaban kungiyar Manoma da Masu Saida Iri ta Jamhuriyar Nijar, Alhaji Yusufu Maizama, kan kaddamar da shirin samar da wadattatun iraruwa na zamani a yankunan karkara.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kaddamar Da Shirin Samar Da Wadatattun Iraruwa A Yankunan Karkarar Jamhuriyar Nijar PT 2
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:24 0:00

XS
SM
MD
LG