Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalan Da Kungiyar Manoman Shinkafa Na Kano Ke Fuskanta Kan Bashi, Kashi Na Biyu, Satumba 29, 2020


Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraronmu suka ji a makon da ya gabata, muna tattaunawa kan bashin da aka bawa manoman shinkafa, mun tsaya ne a daidai inda wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya tambayi shugaban kungiyar manoman shinkafa ta Najeriya, reshen jihar Kano, Alhaji Abubakar Haruna Aliyu, ko ya zuwa adadin mutum nawa ne suka ci gajiyar shirin na kayan da aka basu kuma nawa ne jimullar kudin gaba daya?

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:34 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG