Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalan Da Kungiyar Manoman Shinkafa Na Kano Ke Fuskanta Kan Bashi, Kashi Na Daya, Satumba 22, 2020


Mohammed Baballe

Yayin da wasu manoma a Najeriya ke kokawa cewa basa samun bashin da gwamnatin Tarayyar kasar ke bayarwa ga manoma, a cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari, ya tattauna da shugaban kungiyar manoman shinkafa ta Najeriya, reshen jihar Kano, Alhaji Abubakar Haruna Aliyu, kan bashin da gwamnatin Tarayyar ta ba wa manoman shinkafa. Mahmud gareka.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:32 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG