WASHINGTON D.C. —
Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gaba, muna tattauna da Shugaban kungiyar manoman alkama a Najeriya, Alhaji Salim Sale Muhammad, inda ya fara bayanin irin kalubalen da masu noman alkama su ke fuskanta a Najeriya, duk kuwa da shirin da gwamnatin tarayyar kasar ta kaddamar na tallafawa manoman.
A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari, ya fara da tambayar sa kamar haka...
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments