WASHINGTON D.C. —
Yayin da gwamnatin Najeriya ta dukufa wajan farfado da harkokin noma a kasar, domin ganin ta dogara wajan ciyar da kanta da kuma samawa ‘yan kasa aiki yin.
Wakilinmu a Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya tattauna da Shugaban kungiyar manoman alkama a Najeriya, Alhaji Salim Sale Muhammad, inda ya bayyana irin kalubalen da masu noman alkama su ke fuskanta a Najeriya, duk kuwa da shirin da gwamnatin tarayyar kasar ta kaddamar na tallafawa manoman. Ya kuma fara da tambayarsa kamar haka.
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments