Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Manoman Alkama Su Ke Fuskanta a Najeriya - Kashi na Uku, Janairu 19, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gaba, muna tattauna da Shugaban kungiyar manoman alkama a Najeriya, Alhaji Salim Sale Muhammad, inda ya fara bayyana irin kalubalen da masu noman alkama suke fuskanta a Najeriya, duk kuwa da shirin da gwamnatin tarayyar kasar ta kaddamar na tallafawa manoman.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya fara da tambayar sa kamar haka.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Manoman Alkama Su Ke Fuskanta a Najeriya - 6'45
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:45 0:00


XS
SM
MD
LG