Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya, Kashi na Biyu, Nuwamba 10, 2020


Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraronmu suka ji a makon da ya gabata, muna tattaunawa kan shirin bada bashi da babban bankin Najeriya da kuma hadin gwiwar kamfanin tumatir na dangote suka kaddamar na bawa manoman tumatir, wanda Manajan Darekta na kamfanin tumatir na Dangote da ke Kadawa a jihar Kano, Abdulkarim Kaita, ya fara yi mana karin bayani.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari, ya fara da tambayarsa kamar haka…...

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya - 7'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:31 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG