Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya, Kashi na Daya, Nuwamba 03, 2020


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Yayin da gwamnatin Najeriya ta maida hankalin kan yadda za’a bunkasa noman tumatir a duk fadin kasar, ta yadda za a daina shigo da ko wane irin tumatir. Babban bankin Najeriya da hadin gwiwar kamfanin tumatir na Dangote sun kaddamar da wani shiri bada bashi ga manoman tumatir.

A cikin shirin mu na wannan makon, wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya tattauna mana da Manajan Darekta na kamfanin tumatir na Dangote da ke Kadawa a jihar Kano, wanda ya yi mana karin bayani kan shirin da suka kaddamar na tallafawa manoman tumatir. Mahmud gare ka...

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Kaddamar Da Shirin Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya - 6'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:15 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG