Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Kudaden Bincike Da Zuba Jari Zai Taimakawa Harkokin Noma a Najeriya - Kashi na Daya, Nuwamba 23, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, wakiliyarmu a Filato, Zainab Babaji ta tattauna mana da Babban Sakataran Hukumar Binciken Harkokin Noma ta Najeriya, Farfesa Garba Hamidu Sharubutu, inda ya yi karin haske kan karin kudaden bincike da zuba jari a harkokin Noma da kuma irin matsalolin da su ke fuskanta.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar Binciken Harkokin Noma ta Najeriya Tayi Karin Haske Kan Kudaden Bincike Da Zuba Jari - P1
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:29 0:00


XS
SM
MD
LG