Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Mafuta Kan Karancin Takin Zamani A Ghana, Kashi Na Biyu, Yuni 07, 2022


Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon za mu daura ne kan batun yin amfani da takin gargaji sakamakon tsadar takin zamani a Ghana.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Mafuta Kan Karancin Takin Zamani A Ghana PT 2
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:15 0:00

XS
SM
MD
LG