Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Manoman Kankana Muna Fuskantar Kalubale a Najeriya - Sadiq Abdul'aziz, Kashi na Biyu, Fabrairu 23, 2021


Mohammed Baballe

Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gabata, muna tattauna ne da Sadiq Abdulaziz, manomin kankana da ridi a karamar hukumar babura ta jihar Jigawa da ke Najeriya, wanda ya bayyana irin kalubalan da manoman kankana su ke fuskanta, kana ya yi kira da gwamnati da ta taiamaka musu. A cikin shirin mu na wannan makon, wakiliyar mu a Abuja Hauwa Umar, ta fara da tamabayar sa kamar haka…..

NOMA TUSHEN ARZIKI: Manoman Kankana Muna Fuskantar Kalubale a Najeriya - 6'15
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:16 0:00


XS
SM
MD
LG