Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Noma Da Hada-Hadar Tattasai A Jihar Diffa Na Neman Dauki Daga Hukumomi, Kashin Na Daya - Agusta 10, 2021


Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, wakilin mu a Yamai, Souley Moumouni Barma, ya tattauna da kakakin sarkin masu hada-hadar tattasai a yankin Diffa, Musa Baba Gana.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Noma Da Hada-Hadar Tattasai A Jihar Diffa Na Neman Dauki Daga Hukumomi
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:25 0:00


XS
SM
MD
LG