Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Hauhawar Farashin Kayan Masarufi, Kashi Na Biyu - Nuwamba 28, 2023


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun kiran da wasu 'yan kasuwa su ka yiwa gwamnatin Najeirya da kuma dalilan da suka kawo tsadar kayan masarufi.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Hauhawar Farashin Kayan Masarufi 7'03.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:03 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG