Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Annobar Cutar Korona Bairus Ta Shafi Harkar Noma a Najeriya - Kashi Na Daya, Disamba 01, 2020


Mohammed Baballe

Yayin da annobar cutar korona bairus ta bulla a larduna da kasashe kusan 220 a duniya, ta kuma shafi tattalin arzikin su da kuma harkokin yau da kullum.

A cikin shirinmu na wannan makon, za mu duba yadda wannan cuta ta shafi harkar noma a Najeriya da kuma barazanar yunwa da al’umar kasar ke fuskanta. Ba tare da bata lokaci ba zan mika ragamar shirin ga wakiliyarmu a Abuja Medina Dauda don jin yadda ta tattauna mana da bakin da ta gayyato mana.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Annobar Cutar Korona Bairus Ta Shafi Harkar Noma a Najeriya - 6'30
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:30 0:00


XS
SM
MD
LG