Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Annobar Cutar Korona Bairus Ta Shafi Harkokin Noma a Najeriya - Kashi Na Biyu, Disamba 08, 2020


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gabata, muna tattaunawa ne kan yadda annobar cutar korona bairos ta shafi harkokin noma a Najerya da kuma barazanar yunwa da al’umar kasar ke fuskanta. Muna kuma tattaunawa ne da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.

A cikin shirinmu na wannan makon, wakiliyarmu a Abuja, Medina Dauda, ta tambayi Dr. Shu’aibu Madugu, ko wane irin tasirin cutar korona ta yi kan kayan abinci da ake samarwa a Najeriya.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Annobar Cutar Korona Bairus Ta Shafi Harkokin Noma a Najeriya - 6'30
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:45 0:00


XS
SM
MD
LG