Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Wasu Kayayyakin Abinci Ya Ke A Kasashen Ghana da Kamaru Gabanin Watan Ramadan, Maris 29, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, shirin ya yi duba na akan farashin kayayyakin abinci a kasashen Ghana da Kamaru gabanin fara azumin watan Ramadan nan da kwanaki kadan.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Wasu Kayayyakin Abinci Ya Ke A Kasashen Ghana da Kamaru Gabanin Watan Ramadan
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:45 0:00

XS
SM
MD
LG