Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kayan Masarufi Su Ka Yi Tashin Gwauron Zabi A Nijar, Kashi Na Daya - Agusta 15, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da wani manomi daga jamhuriyar Nijar, wanda ya bayyana irin yadda kayan masarufi su ka yi tsada sosai a wannan lokaci. Sai dai ya ce tun kafin juyin mulkin da sojoji su ka yi a watan da ya wuce kayan ke tsada.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kayan Masarurfi Su Ka Yi Tashin Gauran Zabi A Nijar.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG