Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Sabbin Dokokin Noma Za Su Taimakawa Manoman Najeriya, Kashi Na Biyar, Oktoba 26, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu kawo mu ku ci gaban tattauna wa da kwararru kan sabbin dokokin noma da Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya rattaba wa hannu a 'yan makonnin da su ka gabata.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Sabbin Dokokin Noma Za Su Taimakawa Manoman Najeriya - PT 5
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:00 0:00


XS
SM
MD
LG