Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Sabbin Dokokin Noma Za Su Taimakawa Manoman Najeriya, Kashi Na Daya, Satumba 28, 2021


Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arzikin na wannan makon ya tattauna da kwararru kan sabbin dokokin noma da shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya rattabawa hannu a 'yan makonnin da su gabata.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG