Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Wasu 'Yan Nijar Suka Koka Kan Tsadar Farashin Kayan Marmari - Afrilu 11, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A yayin da al’ummar Musulmi ke gudanar da azumin watan Ramadan, wasu ‘yan Nijar sun bayyana damuwa a game da tsadar farashin kayan marmari wadanda aka fi amfani da su domin buda baki.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Wasu 'Yan Nijar Suka Koka Kan Tsadar Kayan Marmari.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:15 0:00

XS
SM
MD
LG