Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nuhu Ribadu Ya Janye Kudurinshi na Takara a Zabe Mai Zuwa a Jahar Adamawa


Nuhu Ribadu.

Nuhu Ribadu ya janye kudurinshi na takara a zabe mai zuwa a jahar Adamawa.

A cikin shirye shirye da akeyi dangane da zaben jahar Adamawa, Jam’iyyar PDP reshen jahar Adamawa ta bayyana wasu yan takar da zasu tsaya a zabe mai zuwa, wanda ta ayyana kuma tsohon shugaban hukumar zarmiya da cin hanci da rashawa ta Nageriya wato Mal. Nuhu Ribado ya janye daga takarar. Wani mai sharhi a harkar siyasa a Nageria wato Dr. Mato Adamu na jami’ar Abuja, yayi muna sharhi dangane da bada kalar da ke faruwa a siyasar Adamawa. Yayi kuma nuni da cewar Nuhu Ribado yayi babban kuskure na barin jam’iyar da yake zuwa jam’iyar PDP wanda ya kara da cewar, ai da yayi ma kanshi kiyamulaili da bai bar jam’iyar shiba.

XS
SM
MD
LG