Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Osimhen Ya Dawo Daga Jinya


Victor Osimhen
Victor Osimhen

Yanzu haka Napoli ta fara jin kamshin lashe kofi gasar, abin da rabon ta yi tun shekaru 30 da suka gabata yayin da ta ba da tazarar maki 14 a teburin gasar.

Zakaran gasar Serie A Victor Osimhen ya dawo daga jinya bayan da ya yi fama da rauni a kafarsa ta hagu.

Jinyar ta sa bai buga karawar kungiyarsa ta Napoli ba inda ta sha kaye da ci 1-0 a makon da ya gabata.

Yanzu haka Napoli ta fara jin kamshin lashe kofi gasar, abin da rabon ta yi tun shekaru 30 da suka gabata yayin da ta ba da tazarar maki 14 a teburin gasar.

Kungiyar Lazio ce take biye da Napoli a teburin gasar ta Serie A.

Marigayi Maradona ne ya taba jagorantar kungiyar ta Napoli sau biyu inda ta lashe kofin a 1987 da 1990.

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG