Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

PDP Ta Koka Da Kama Wasu Jigajiganta a Kaduna

Babbar jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Kaduna, ta koka da kama wasu manyan jam'iyyar da hukumar tsaro ta farin kaya ta yi saboda wasu kalamai da suka yi da ake zargin za su iya ta da fitina a ranar zabe.

Shugaban Jam'iyyar PDP Jihar Kaduna, Mr. Felix Hassan Hyat Photo: Isah lawal Ikara (VOA)

XS
SM
MD
LG