Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rashin Tsaro A Najeriya Na Ta Lakume Rayuka A Hanyar Abuja


Sojojin Najeriya

'Yan bindiga a tsakanin hanyar Kaduna da Abuja sun kashe wata tsohuwar Kwamishinar illimi a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.

A yayinda ya Nigeria ke ci gaba da bayana ra'ayin kan tabarbarewa tsaro, wadansu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun kashe Farfesa Halimatu Sadiyya Idris a daren Jiya lahadi a kan hanyarta ta zuwa garin Kaduna daga birnin Abuja a lokacin da suke tare da maigidanta.

Abokan aiki da 'yan uwan Marigayiyar sun yaba da halayenta na gari, inda da yawa ke fadin cewa tana da juriya da kwazon aiki.

Saurari rahoto daga Zahraddin Sani Funtua

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:06 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG