Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Raya Kwararrun Matasa A Fannin Kwallon Kafa Na Da Muhimmanci – Amunike


Raya Kwararrun Matasa A Fannin Kwallon Kafa Na Da Muhimmanci – Amunike
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:35 0:00

Tsohon dan wasan Najeriya Emmanuel Amunike ya yi kiran a samar da sauyi a fannin kwallon kafar kasa da kasa domin ba ‘yan wasan nahiyar Afirka damar kwarewa tare da kai wa ga buga wasa a fagen kwallon kafa na duniya.

XS
SM
MD
LG