A cikar Najeriya shekaru 57 da samun 'yancin kai, wasu 'yan kasar da suka yi magana da wakilin Sashen Hausa Hassan Umaru Tambuwal a jahar Oyo, sun yi yanawa gwamnatin tarayya kan yaki da 'yan binidga a yankin arewa maso gabashin kasar.
Duk da haka suka ce akawai bukatar a kara matsa kaimi wajen samarwa dakarun kasar kayan aiki da goyon baya wajen ganin sun kawo karshen tada kayar bayan.
Wasu kuma sun nemi gwamnati ta samar da kayan aikin gona.
Ga karin bayani.
Facebook Forum