Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rayuwar Birni – Dan Kasuwar Gwari A Abuja


Rayuwar Birni – Dan Kasuwar Gwari A Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:30 0:00

Shirin Rayuwar Birni na wannan makon ya ziyarci wata kasuwa ne a Area 11 Abuja, babban birnin Najeriya inda aka zanta da wani dan kasuwa mai sayar da kayan miya, Ibrahim Mohammed. Shin ya ya rayuwa a birni take? Ku biyo mu cikin shirin tare da Saleh Shehu Ashaka.

XS
SM
MD
LG