Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda mutane su ke fuskantar matsalar sufuri a birnin tarayya Abuja


Yadda mutane su ke fuskantar matsalar sufuri a birnin tarayya Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:09 0:00

Galibin masu karamin karfi suna zama ne a unguwanni ko kauyuka da ke kewayen babban birnin. Ana kuma daukar sa’oi kan hanya sakamakon cunkoson ababan hawa lokacin da jama’a ke hada hada.

XS
SM
MD
LG