Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rikicin Dake Faruwa A Burkina Faso Ya Janyo Karancin Abinci

Hukumar samar da abinci ta duniya da ake kira WFP a takaice tayi gargadin cewa miliyoyin jama’a a kasar Burkina Faso na fuskantar abinda ta kira bukatar taimakon agajin gaggawa da ba a taba ganin irinsa ba, saboda yadda yunwa, da rashin zaman lafiya da kuma matsalar gudun hijira ke karuwa.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG