Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Gamayyar G5 Ta Sahel Na Fama Da Karancin Kayan Aiki

Yayin da yaki da ta'addanci ke dada zama da sarkakkiya, rundunar gamayyar G5 mai yaki da Boko Haram da sauran kungiyoyin mayaka a yankin Sahel na Afirka, ta fara kokawa da rashin kayan aiki.

Wasu sojojin G5 da kayan yakinsu Photo: AFP

XS
SM
MD
LG