Accessibility links

Rundunar Sojan Najeriya ta ce ta Kama Mata Uku 'Yan Boko Haram, Yuli 4, 2014

Sojojin Najeriya sun ce sun kama wasu mata uku da suke zargin cewa 'yan ta'adda ne, wadanda kuma ake zargin su na daukar mata domin su shiga cikin kungiyar.
Bude karin bayani

A'isha Kabiru, daya daga cikin mata 3 da sojojin Najeriya suka kama bisa zargin cewa su 'ya;yan kungiyar Boko Haram ne.
1

Hafsat Usman Bako, daya daga cikin mata 3 da sojojin Najeriya suka ce sun kama bisa zargin su na da hannu a ta'addanci.
2

A'isha Kabiru, Hafsat Usman Bako, zuwa Zainab Idris.
3

Zainab Idris, daya daga cikin mata uku da sojojin Najeriya suka ce sun kama a Madagali bisa zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG