Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojin Najeriya Ta Ragargaza 'Yan Ta'adda A Baga

Rundunar Sojojin Najeriya ta wallafa a shafinta na Twitter cewa ta yi kaca-kaca da 'yan kungiyar Boko Haram a garin Baga da kewaye.

Sojojin Najeriya a fagen daga Photo: AFP

XS
SM
MD
LG