Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Sabon Babban Hafsin Sojojin Yakin Ruwa, Rear Admiral Usman O. Jibrin

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya sake shuwagabannin sojojin Najeriya, bayan ci-baya da ya fuskanta wajen dakile mayaka masu tsatsaurrar ra’ayin Musulunci, da kuma rabuwa da yayi da wani abokinshi a siyasance a rigingimun da jam’iyyar dake mulki take fuskanta. Ofishin Shugaban Kasa ya bada sanarwar cire shugaban tsaron kasa, dana sojojin kasa, dana mayakan ruwa, dana mayakan sama, kuma an bayyana sunayen magadansu batare da wani bayani ba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG