Hotunan sakar adere da rigar tsamiya da luru da kuma hula, a Agayawa jihar Katsina, Nigeria.
Sakar Hannu a Agayawa Jihar Katsina, Najeriya, Disamba 3, 2014
Hotunan sakar adere da rigar tsamiya da luru da kuma hula, a Agayawa jihar Katsina, Nigeria.
9
Wasu mata suna kadi a Agayawa jihar Katsina Nigeria
10
Wasu mata suna kadi a gindin bishiya a Agayawa jihar Katsina Nigeria
11
Wasu maza suna saka a Agayawa jihar Katsina Nigeria