Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakataren harkokin wajen Amurka Tony Blinken ya gana ta yanar gizo da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Sakataren harkokin wajen Amurka Tony Blinken ya gana ta yanar gizo da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00

Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken da wasu ma’aikatansa a Washington, sun yi wani taro ta yanar gizo tare da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Ministan harkokin wajen kasar Geoffery Onyeama, kan dangantakar kasashen biyu, daga Abuja, Najeriya, ranar Talata, 27 ga watan Afrilu, 2021.

XS
SM
MD
LG