Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sarakuna Suna Da Tasiri Wajen Inganta Tsaro A Kasa.


Security personnel arrive at the first annual summit of the newly launched anti-corruption group "Buharian Culture Organization" in Abuja, Nigeria.

Daya daga cikin shugabanni a masarautar Zazzau Alhaji Muhammadu Akilu Idris jakadar Zazzau yace idan ana son a samu ingantuwar tsaro ciki al’umma to sai an baiwa sarakuna dama ta musammam.

HJakadar na sarkin Zazzau yana Magana a cikin hirar su da Mahmud Lalo sailin da ya kawo ziyara sashen Hausa na GidanRediyon MUryar Amurka.

Yace Abinda suka haifar da abubuwa suka tabarbare kamar da idan bako ya shigo gari to tilas sai ya kai kansa wajen mai unguwa, yasan da zuwan sa, idan ta kama ya sanar da hakimi sai yayi haka, shima hakimin idan ta kama ya sanar da sarki shima zaiyi hakan, kaga sun san da zuwan wannan bako.

Yace amma yanzu ba a haka, kuma abu ne da ke iya yiyuwa ko yanzun din ma.

Ga Mamud Lalo Ci gaban Tattaunawar 3’05

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:05 0:00

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG