Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Samarwa da Matasa Aikinyi

Hukumar samar da aikinyi ta Najeriya, wato National Directorate of Employment a turance, ta shirya wani sabon shiri na bada horo na sana’a ga matasa dangane da yadda zasu iya dogaro da kai, har ma da zamantakewa ga zaman rayuwa domin inganta cigaban al’umma.

A wata hira da ma’aikaciyar Muryar Amurka Jummai Ali tayi da babban diraktan Hukumar samar da aiki Mallam Abubakar Mohammed, inda yace, “wato abinda mukeyi yawanci dukkan horo damuke badawa na sana’a, mun tabbatar dole muhada shida wasu bangarorin na horo, missali muna hadawa da bangarorin sanin tafiyar da sana’a, tattalin arziki, yadda za’ayi lissafi kan abubuwan saye da sayarwa, abu na biyu kuma muna kokarin koya zamantakewa ta dan Adam.”

Saurari cikakkiyar hirar Jummai Ali da babban darakta Mallam Abubakar Mohammed.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:37 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG