Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sanatocin Jihar Adamawa Sun Bukaci a Tallafa Wa Wadanda Rikici Ya Shafa

Sanatocin da ke wakiltar jihar Adamawa sun kai wata ziyara ta gani da ido a yankunan da ke kudancin jihar da suka fuskanci tashin hankali a kwanan nan.

Sanatoci Photo: Ibrahim Abdul'aziz (VOA)

XS
SM
MD
LG