Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

SARFILU HASHIM GUMEL: Noma, Mayu 02, 2017


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Noma Tushen Arziki

A cikin shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon za kuji cewa ma’aikatar harkokin wajen Amurka, ta gayyato ‘yan jaridu daga sassa daban-daban na duniya, inda yanzu haka suke samun horo tare da rangadin jihohi daban-daban da jami’o’i da ma cibiyoyi na ‘kasa da ‘kasa a nan Amurka.

Wakilin Muryar Amurka na Abuja, Hassan Maina Kaina, na ‘daya daga cikin wannan tawaga, kuma sun ziyarci cibiyar bincike kan bunkasa aikin gona ta Duniya dake a jihar North Corolina, ya kuma tattauna da mataimakin daraktan cibiyar, Dakta Arnor Krotzky. Saurari shirin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:08 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG